Hayat Alsanuzi: 3 books

Book cover of Mujarrabi
by Hayat Alsanuzi
Language: English
Release Date: February 1, 2014

A yayin tabbatad da cikan burin nasu, bayan sunyi auren sai Allah ya yalwata dayansu da haihuwar da namiji, dayan kuwa ya jarabce ta da rashin haihuwa.Hankalinta yayi matukar tashi a game da wannan jarabawar da Allah yayi mata, badon komai ba sai don yadda take da burin samun haihuwar ‘ya...
Book cover of Ribar Kishi
by Hayat Alsanuzi
Language: English
Release Date: February 1, 2014

Fatima Zara ta kasance diya daga cikin iyalan mai biyar. Ta Rayu cikin jin dadi da kwanciyar hankali a dalilin biyu. Ta shiga kuncin rayuwa a yayin da kishin daya ya tarwatsa zaman lafinya da kwanciyar hankalin su, wanda yayi sanadiyyar rayuwar daya kuma ta gurbata rayuwar daya. Duk a cikin labarin RIBAR KISHI.
Book cover of Garin Gabas
by Hayat Alsanuzi
Language: English
Release Date: January 31, 2014

Tafiya tayi tafiya --- mahaya sun jika --- dawaki ma sun jike; bakajin karar komai a hanyar dajin Balhare sai na sakaraftun dawaki tamkar a filin yaki. Babu zato babu tsammani domkin Boka Kuntuki dake kan gaba ya ture, boka ya kama igiyar linzami da hannu biyu ya ja har saida tabon zama suka fito...
We use our own "cookies" and third party cookies to improve services and to see statistical information. By using this website, you agree to our Privacy Policy